
Shareef Jan Gwarzo Lyrics
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2018
Lyrics
Shareef Jan Gwarzo - Umar M Sharif
...
Jan gwarzo
Kallan so nake maka ah haaa
...........
Kallan so nake miki idanuwa na saike fadamini da kyau kike
Kallan so nake maka idanuwana sai kai fadamini da kyau kake
...........
Dana fito yan mata ni dai suke jira ko wacce ta tunkaroni da kokon bara suce dani so nace musu suyi hattara ni nariga nayi nisan da bana jin kira na bada kaina agareki zo sarauniya
..........
Kogi na soyayya can cikin sa nayi nutso
Domin na burgeka masoyi nake yin kitso dubeni sosai masoyi in na matso in na aureka masoyi ya ya na sunyi dacen tsa tso nasan zasuyi alfaharin zuwansu duniya
...........
Gajimare yayi luf luf da kyan gani yake a sama tsuntaye zakaje ka suna ta hira akan so kamar damu suke nasanya kunne sosai zancen hakan yake kifin dake ruwa yasan damu a soyayya
Kallon so nake maka idanuwana suke fadamini da kyau kake
.............
Eeeeeh kallan so nake miki idanuwana suke fadamini
Kazama abun kallo na mai sani farin ciki baka sa mini haushi balle nayi bakin ciki
In an kirani iri za'a ce dakai taaaki
Da kai kadai zan Zauna cikin daaki komai kasani nayi maka babu jayayyaaa
..............
Allah ya bani ke na zamo cikin saaa'a
Nima saaa'ar nayo dole zan yi ma daaa'a nima zan zamo cikin fara'a
In har kace eh gareni zan yi ma da'a
Babu yani rawar gani na rike addu'a
Wanda yayi haka sam bashi babu jin kunya
Ehhhhh kallan so nake miki idanuwana sai ke
Fadamini da kyau kike
Eeeeh kallan so nake maka idanuwana sai kai da kyau kake
Da ke nake
Eh da kai nake