Zuciya Ta
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Zuciya Ta - Auta mg boy
...
zabin rainal
Zabin raina ba wata bayan ke kin sani Za muyi aure ki zama mata ni ko na zama miji Zabin raina ba wani bayan kai ka sani Za muyi aure na zama mata kai ko ka zama miji Soyyaya ce a zuciya ta ke daya na saka Ke kika dace... na ba sadaki na mu shige daka Na ki na kauce, a kanki ko sara ko sassaka Ni na amince a ba ni ke in ba da komai na mallaka Kin hana kunci Kin saka barci gareni kin hana ciwon zuciya Nayi mafarki Dani da kai mun zama mata miji Domin sadaki Komai ka ce inyi
Lyrics powered by
Similar Songs
More from Auta mg boy
Listen to Auta mg boy Zuciya Ta MP3 song. Zuciya Ta song from album Zuciya Ta is released in 2022. The duration of song is 00:03:28. The song is sung by Auta mg boy.
Related Tags: Zuciya Ta, Zuciya Ta song, Zuciya Ta MP3 song, Zuciya Ta MP3, download Zuciya Ta song, Zuciya Ta song, Zuciya Ta Zuciya Ta song, Zuciya Ta song by Auta mg boy, Zuciya Ta song download, download Zuciya Ta MP3 song
Comments (11)
New Comments(11)
171774881
boobagkcpu
free
Hamidou Korao
cv
Abdou Rahamane Dan Abdal
wannan wakar haka nan dey né
Baban dadycm67s
nice
Talima Muhammad
Masha Allah
Nuhu kangiwa local foundation
kana nishadantarda mu.
Gus oof
WAka tafita babu wasa keep going OGA sir✅
butter boy 05
respect man of people my ster ♥️♥️✅
Musa_auta
gaskiya wakar nan lafiya lau
Adam yaro So mai so ka
masha Allah
lovely songs