![Arashi](https://source.boomplaymusic.com/group2/M0C/70/BD/rBEeM12PdXGAf1D9AADy6sUK5is952.jpg)
Arashi Lyrics
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2018
Lyrics
Arashi - Umar M Sharif
...
beats
umar m sheriff
azauna wataran asaba tilas ne,kisany
aranki arashi sai ya faru 2times
beats
soyaya ke nabaiwa duk kan kaina,hakika babu lodeyi kizauna,en mata karda hakura da sauran guri Dana baki ki sauna,araina ke kadai me sani kai kwanche ki huta babu wande ze zo sashi ki.
beats
animan lafiya Ni alura Ni maka hira a gepe far in Wats za ka ga zarah,soyaya to ba gidan da zan Dan saurara,anayi muzamo ba maice manabaki.
beats
umar m sherrif
Ni nayi na'am dake da so zo zabi na kina nan ta ko INA cikin labarina sun nuna sun baki kardama gun dangi na so so albarka akanmishi kan buri na liya ta yar ki zata ce mini ummi na da aure za haihu in bada sadaqi
azauna wataran asaba tilas ne ka Santa aranka arashi sai ya faru.
beats beats
nabayana komai dake araina labarinki ki soko ki ba da kauna,cikin rai na yi ma guri ka zauna kana sani farin ciki da murna iyasanki iya wata kauna da saka mata din Ni ma baki.
beats
na Shiga duba ki ce mini Dan gaye,me na rika duba ki yi mini tawaye,munyi kama mun zama tokan tagwaye ki na kyau a suna a zuciya na waye rabona bai wuce Ni tin Dana Raye alura ko nima da kishi mafidauki.
beats
ko anya tasa niza zam mace daya
babu wasa kuma babu mardiya
mai ya kunsur wasani da dariya
zo ka kwasa soyaya
dasanso da za asanya mosa mulasa
da aure my dauki dambu muje Ni biki
azauna wataran asaba tilas ne
ka Santa aranka arashi sai ya faru.
beats