So Yayimin Rana ft. Zuby Muazu
- Genre:Others
- Year of Release:2022
Lyrics
So Yayimin Rana ft. Zuby Muazu - Sadiq Saleh
...
Ahhh Yee so yayi min Rana tunda ga rabo na Nima Soo yayi min Rana tunda ga rabo na Nima so yayi min Rana tunda yabani keh Soo yayi min Rana tunda ya bani Kai ee mace kakyawa ku kirata da Zahra gata son kowa Kuma ba gadara tawa yar baiwa Mai daidai kyan sura like de ban kewa bani babu lalura bazan bar ki bah Allah bazana gujeki bah indan Kuma haka ta kasance bana doran duniya nagode maka tun da kana kauna ta me zan yi maka Dan kawuce da gata akan kaunar ka wadansu suke kyarata zan jure duka wahala na zukata
Similar Songs
More from Sadiq Saleh
Listen to Sadiq Saleh So Yayimin Rana ft. Zuby Muazu MP3 song. So Yayimin Rana ft. Zuby Muazu song from album So Yayimin Rana is released in 2022. The duration of song is 00:03:29. The song is sung by Sadiq Saleh.
Related Tags: So Yayimin Rana ft. Zuby Muazu, So Yayimin Rana ft. Zuby Muazu song, So Yayimin Rana ft. Zuby Muazu MP3 song, So Yayimin Rana ft. Zuby Muazu MP3, download So Yayimin Rana ft. Zuby Muazu song, So Yayimin Rana ft. Zuby Muazu song, So Yayimin Rana So Yayimin Rana ft. Zuby Muazu song, So Yayimin Rana ft. Zuby Muazu song by Sadiq Saleh, So Yayimin Rana ft. Zuby Muazu song download, download So Yayimin Rana ft. Zuby Muazu MP3 song
Comments (17)
New Comments(17)
Ummita Queen
Adalci Moses
I feel better with this song
Ameat Jesus
God bless you
AISHA IBRAHIM IBRAHIMmqppf
allah ya biya
مهدي محمدzmvua
[0x1f641][0x1f641][0x1f641]
aliyu40kmr
love it[0x1f618][0x1f618]
Humairah 6nxz0
Allah ya kara basira saqik [0x1f641]
157188878
j'ai beaucoup aime le song là
£l~muh°d
Awesomeness
jamilac6fvq
my favorite song dis yr[0x1f641][0x1f641]
abba kwatas
[0x1f630][0x1f623][0x1f621]
Love it ❤️