
Mafarkina
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2023
This song is not currently available in your region.
Try the alternative versions below.
Alternative versions:
Lyrics
Mafarkina - Hamisu Breaker
...
Wai yaushe ne Mafarkina zai zama gaske tunanina Na ƙare bincike na Na tashi ban ganki ba kuma Wai yaushe ne Mafarkina Zai zama gaske tunanina Na ƙare bincike na Na tashi ban ganki ba kuma Haaa-ahh-Haaa-ahhh Haaa-ahh-Haaa-ahhh Na ƙare bincike na Na tashi ban ganki ba kuma Wai yaushe ne Mafarkina Ya zo mini da tsakar rana Inganki zahiri inji daga ke bawai sai a barci Dun zantukanki na saba Kuma ganinki na saba Ƙamshin jikinki na saba Cikin Mafarkina Toh ya zana ganki zahiri Kice dani kumma bakki gano ba A ƙaunarki na gano riba Ina ganin tsaba Kina jinjina da Alƙawarin da kikai min cikin Mafarkina Dan Allah karda kice sai gobe Karkiyi kyautar zobe Wai yaushe ne Mafarkina zai zama gaske tunanina Na ƙare bincike na Na tashi ban ganki ba kuma Wai yaushe ne Mafarkina Zai zama gaske tunanina Na ƙare bincike na Na tashi ban ganki ba kuma Haaa-ahh-Haaa-ahhh Haaa-ahh-Haaa-ahhh Na ƙare bincike na Na tashi ban ganki ba kuma Mun ƙulla Alƙawar zamui aure dani dake kinsan Bazana rayu ba in babu ke Babu ni nasan Koda da rai jikina ba amma binsa tunda dai kinsan Ni ke kaɗai buri In babu ke ina zanai Maza je kisani mizani Zaki ɗauke ni Indai bazaki aureni ba toh nima bazanyi aure ba Wai yaushe ne Mafarkina zai zama gaske tunanina Na ƙare bincike na Na tashi ban ganki ba kuma Wai yaushe ne Mafarkina Zai zama gaske tunanina Na ƙare bincike na Na tashi ban ganki ba kuma Haaa-ahh-Haaa-ahhh Haaa-ahh-Haaa-ahhh Na ƙare bincike na Na tashi ban ganki ba kuma
Similar Songs
More from Hamisu Breaker
Listen to Hamisu Breaker Mafarkina MP3 song. Mafarkina song from album Mafarkina is released in 2023. The duration of song is 00:03:28. The song is sung by Hamisu Breaker.
Related Tags: Mafarkina, Mafarkina song, Mafarkina MP3 song, Mafarkina MP3, download Mafarkina song, Mafarkina song, Mafarkina Mafarkina song, Mafarkina song by Hamisu Breaker, Mafarkina song download, download Mafarkina MP3 song
Comments (39)
New Comments(39)
abba GP 3
173175166
yd

hommehgacc
bien
Ali Rukayyah
masha Allah
Abdullahi hassan bgd
yn

Ummulkhairi rx57r
Masha allah Al lah yakara basira
Mubarak Ilyassgm8v
goood
NaimaNafis breaker
Masha allah
Saley Mamadou
Quel beau chasson , vraiment tu es un bon artiste en musique et bonne chance je souhaite d'être le meilleur artiste de l'Afrique
aslm