Gamunan Dai Lyrics
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2018
Lyrics
Gamunan Dai - Umar M Sharif
...
Ina xamu je ×2 gida xamu je,ina xamu je×2 gamu nan dae ×2
Abota muke juna mun rike ba fadaaa,
son juna muke tsintsiya daya muke kaii mun hada aaaa,
kan hanya muke,ba mayin sake,sai mun tsallake,gamu nan dai,
mun dauro aniya xamu aiwatar,ba gudu ba ja da baya sai mun tabbatar,gamu nan dai a sannu xaamu isar, na sani watarana xamu qayatar,in mun cinye burin mu sai mun sanar ×3,gamu nan dai.
Ehhh xamu tsaya d kafafun mu,tunda babu mai taimakon mu,me ake da kwakwalwar mu,shi ya zamma makamin mu,wattaranarana sae labari,xamu xammaxamma taurari,in mun fito xa a dinga kirari, dai da dai koko dukka ajere gamu nan dae.
Duniya xata koma sabuwa,lokaci ne na kore qishir ruwa,mun riga tuni mun xama 'yan uwa,gamu nan xamu xo muyi ganuwaa aaaaaa.
Hayatuddin,shamsudden,xahradden,kamaluddeen,nuruddeeeeeeeeehn.
Hannu mun hada,ba xancen rada,Kuma sae mun fada gamu nn dae ×2