
Na Rike So ft. Umar M & Sharif Lyrics
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2018
Lyrics
Na Rike So ft. Umar M & Sharif - Umar M Sharif
...
……..
Ayyyyy
Ahaaaaa
Soyayyaa
Soyayyaa
Na san soyayya
Soyayya
Soyayyaa
Na zo da labari
Yanzu da labari
Gobe da labari
Har jibi da labari
Labarin Soyayya
Ayyy Soyayya
Ina da budurwa ga ta
Sarauniya nake kiranta
Bani kunyar in nuna ta
Dan kyakkyawar fuskar ta
A hali ma ta ciri tuta
Sun shaida hakan danginta
Gani ban da kudi kuma tace sai ni
Ba gida kuma ba motar zamani
Sai ta sa kuka in an kushe ni
Mai yasa hakane yan uwa
Wai menene soyayya
Ni ban da budurwa Ban da budurwa ban da budurwa ni dai
Amma na san so tunda iyaye sun mini gani a dai dai
Suka haife ni sun ban kulawa
Basu so in shige masana
Suka so in zamo fitila
Ilimi shi ya zama sila
Godiya a gare ku banda kamar ku ya zan na biya ku ashe
Allah ya biya ku du’ai gareeku mu zance har a kushe
Soyyayya ce ta sa kuka yi
Tausayi shi ya sa kuka yi
Ni biyayya gare ku nayi
Soyayya ce ta sa nayi
Na rike soyayya
Soyayya
Na yi nisa da iyaye ya sanya ni hawaye
Ido zaya tsiyaye Allah ya kiyaye
Nayi gamo da Aboki ina kiranshi Sadauki
In ya ga zan kauce sai ya dora ni tafarki
Ya ce na bar yin karta karta karta
Yace muje makaranta ranta ranta
Wallahi yayi bajinta jinta jinta
Sanadin sa na samu gata gata gata
Ya nuna mini soyayya
Ga ribar soyayya
Soyayya
Nima na shigo da salo na jamaic
Ka rike garma niko in rike mike
Suna tuka keke mun wuce a bike
Ina daura hoto na sun dinga like
Soyayya ce daga left to the right
Ina fadin now duka inji ku quiet
Shhhh
Ni rike Allah da shi da Rasul
da ya zo da risala I’m number 1
A so waya fini wa ma za ya kaini
Ta gefe gefe ku kirani da Don
Nine Yusuf lazio Ehen
Na jefe ku da Audio Aha
Mu hadu mu hade mu nadu mu nade
Ku tarbe ni a videooo
Soyayya
Haaaa
Na rike soyayya
Soyayya
Soyayya