
Bangajiba
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
Bangajiba - Hamisu Breaker
...
ni bangaji ba
nu bangaji ba ah ah
ah bangaji ba da kalar wahalar da nasha ki sani inda wata kida da zan jirimin inga soyayya
inafadamiki inagayamiki shi so bakaryabaneba
Similar Songs
More from Hamisu Breaker
Listen to Hamisu Breaker Bangajiba MP3 song. Bangajiba song from album Bangajiba is released in 2021. The duration of song is 00:03:15. The song is sung by Hamisu Breaker.
Related Tags: Bangajiba, Bangajiba song, Bangajiba MP3 song, Bangajiba MP3, download Bangajiba song, Bangajiba song, Bangajiba Bangajiba song, Bangajiba song by Hamisu Breaker, Bangajiba song download, download Bangajiba MP3 song
Comments (36)
New Comments(36)
Mallam zakkir86lcn

Abdulhafeez Ahmad Yawa80zl1
loved it....wannan wakar na tunarda ni wani abokina yana son wakar sosai
yahaya umar Isah
inaye ka feye da yarda nakeye sauran
ysmine1spei
hi barka da jumm
138871895

Zakari Mahaman Abdoul Sa
Masha Allah Ni bangaji ba
Sumayya Adam
Masha Allah my man Allah yadada daukak
bash dauda
First Breaker's song I love
bachiir ge11k
[0x1f623][0x1f623][0x1f623][0x1f621][0x1f61b]
Fateemag3mzj
it’s nicer
Ni ban gaji ba Ni ban gaji baaah Ban gaji ba Ban gaji baa da kalar wahalar da nasha ki sani Inda wataa ki dada ni zan jibirii na soyayyaa Soyayya na fada miki na dada miki so ba qarya bane ba Yanda nake jinki a zuciya ta bayin kaina bane ba Yarda ki amsa min kina sona duk ba lallai bane ba Ki haquriii kiji saqona daganan na rufe Fidda gwaniii daga aibi ne matsayarki na soyayya Ni ban gaji baa Kinga cikin duniyar mu dai ra'ayin mu dake mu hadashi Kana mu jurewa so mu jure sosai zai zama adashi Mudai mun gane so baida leshi Kinga inaa zagayen nemanki ciki ya dadee Muui nazarii Dan abinda nace Nasan babu jayayya Ai kinsan ina sonki Ga wata yar maganaa In kikaje ki gida ki tuna ta Bana son rigima Amma sonki yanai mini wauta To kema ki sani Zayafi kyau inmun sasanta Ni ban gaji baaa Tunda nace ban gaji baa Kin saniii Inda wata Ki dada ki dada nasan duk a soyayya Dan Allah ki kulani Idan naga zaki azani So ne ya kamani Ya daureni Yamin rauni Indai kin dubani Xaki rufa kiyo sayani Ke daya zan wa tunani Mai kyawu na kamanni Tunda naceee Ke nakeso Kema cemin kina sonaa To ai kinsan ina Soo Babu tsumi ba dabara Tunda na ganki nake buri Ki zamto uwar yaya a gareni cikon fari Ina sonki so na haqiqa kyan cika alqawari Ba domin halina ba ki kulani Dan Allah Dan Allah Ni ban gaji baaa Tunda nace ban gaji ba kin sani Ki haqurii ki gwada mini so karki mini jayayya Ni ban gaji baaa