![Rariya](https://source.boomplaymusic.com/group2/M0C/70/BC/rBEeM12PdQOALl5PAAEijWIPrsU972.jpg)
Rariya Lyrics
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2018
Lyrics
Rariya - Umar M Sharif
...
Tankade dole sai da Rariya Rariya-Rariya Rariya-Rariya Rariya-Rariya Tankade nayo nasa Rariya Kece kikazam tsaba zabina a soyayya Tankade nayo nasa Rariya Kai ne kazamo tsaba zabina a soyayya Na tankade soyayya ta nasa Rariya, Rariya Dan inguji cuta Allah ne mai kariya, kariya Kuma na dace dan nasamo mai tarbiya, tarbiya Lafazinta da dadi sam-sam bata ashariya, ashariya Nazam' gwanin so dole ayimin jiniya In nataho kiyo dauki kimin tarba ta soyayya Rariya-Rariya Nan-nan-nan, nayi nisa a so nai kololuwa, loluwa Cikin akala damin nan naiyo tsintuwa, tsintuwa Kai ka zame mini allura na cikin ruwa, cikin ruwa Nazama mai sa'a samunka a rayuwa, rayuwa Duniyata yau tadawo sabuwa Kai kashigo kayo aiki dole inmaka sakayya Rariya-Rariya Ayyah! ah ruwan sama inkaga yayi zubowa ai damuna ce Aure inkaga yai dorewa wannan kauna ce Kyautar Allah nadayawa naga baiwa baiwa ce Shi ya hadamu dake kan kauna, ance mundace In narasa ki a soyayya sai na mace Koko jiki yabar aiki tunda rabinshi ya tsaya Rariya-Rariya A hagu da dama kai naka dubi Nafadawa iyaye kaine zabi Littafin so ciki babi-babi Sunanka yana ciki fannin hubbi Kowa kagani a cikin littfin gallery dole Hannunsa akwai mulki, ko-ko sarautar soyayya Tankade nayo nasa Rariya Kece kikazam' tsaba zabina a soyayya Tankade nayo nasa Rariya Kai ne kazamo tsaba zabina a soyayya Tankade nayo nasa Rariya Kece kikazam tsaba zabina a soyayya