Loading...

Download
  • Genre:World Music/Folklore
  • Year of Release:2018

Lyrics

Jirgin Soyayya - Umar M Sharif

...

Mansoor-Mansoor

Mansoor-Mansoor

Jirgin soyayya

Mun hau mun lula, hahaa

Jirgin so za ya tashi ke daya ake jira

Yar gata duniyar so kece da sarauta

Jirgin so za ya tashi ka daya ake jira

Dan gata duniyar so kaine da sarauta

Mansoor-Mansoor

Mansoor-Mansoor

Na dawo gun ki nazo bako da sallama

Kai kawo nayi karshe a kauna na tsunduma

Kin jawo nayi roko nazo ki ban zuma

Na sawo daga tufa ta mai kyau da karrama

Ke nayi wa kwalliya ta shiga ta alfarma

Nayi rawa inkiyata sunan ki a sama

Mansoor-Mansoor

Mansoor-Mansoor

Na tarbo ungo kauna rike ka adana

Babu dabo ka tsaya chak a zuci ka shina

Kai sabo kuma tsoho hakan kake a raina

Babu kobo na amince gidan ka in zauna

Nayi nisa bani jin ku, kubar ma kira na

Sai naje gun masoyi rike ni da sallama

Mansoor-Mansoor

Mansoor-Mansoor

Soyayyah gaskiya ce ya zanyi in raina

Wanda yake a cikin ta nima don na zauna

Tarbiyya ko'a karshe ashe a kan gane mai ita

Zantukan ka dukan su sun nuna

Nayi dare ban masauki gidan ki in kwana

Zo ka shige har abinci, zan maka kwadon rama

Mansoor-Mansoor

Mansoor-Mansoor

Rike sirri sai mai sirri

Ahhh ahhh

Kinta fari a cikin taurari

Ohh hoo

Mai hakuri shi ke kan tsari

Ahhh ahhh

Ka zamo nagari ba'a yi maka gori

Ohh hoo

Nayi nazari tun a fari kece na saka buri

Ya ta gari, zo da kaina bani hanun ki in kama

Kaina fitar da kai nake son mu rayu

Naga kana da tausayi gun marayu

Zanen dutse hali ance baya boyu

Na rabo jikin ka ko zana boyu

Ga wanka, kwalliya kai na kira da dan gayu

Nayi sa'a da masoyi ban yin nadama

Mansoor-Mansoor

Mansoor-Mansoor

Translate to English

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234
          -You can log in via below methods-
          Reset password via e-mail
          -or-
          Reset password via e-mail
          If you have any questions, please feedback on Boomplay App or send an email to [email protected].

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status