![Babbar Rana](https://source.boomplaymusic.com/group1/M0C/B8/BE/rBEeMV2PbVyAEcU8AADDZbdu1KA681.jpg)
Babbar Rana Lyrics
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2018
Lyrics
Babbar Rana - Umar M Sharif
...
A yau take babbar rana Auren sunna na masoya Dangi da ka waye abokai Kuzo Muyi murna ahhhh Nasa uban gijina mai duniya Sarkin da shi kemini lafiya Ya bani baiwa gata kun jiya Gare shi sai dai inyi godiya Alhmdll sarki daya Roko nake ka dadan juriya Waka ta auren so