Karnin Sabo
- Genre:Others
- Year of Release:2020
Lyrics
Karnin Sabo - Hamisu Breaker
...
yanzu karnin saboo,ya tsinkaye ni
kuma nau'in kaunaa ya rinjaye ni
yanzu karnin saboo,ya rinjaye ni
kuma nauin kaunaa ya rinjaye ni
zuciya ta darsuuu,da sonki har ta gamsuu,kunnuwan ki rufe suu
kar zuga ta taba suu.
kinga ni dai kin mini ke ma ki zayyanar in nai miki
ki tausaya ki cire mini shinge a zuciya ba shamaki,dukkan masoyi bazaya so bankwana ba masoyiyata.
see lyrics >>
Similar Songs
More from Hamisu Breaker
Listen to Hamisu Breaker Karnin Sabo MP3 song. Karnin Sabo song from album Karnin Sabo is released in 2020. The duration of song is 00:03:29. The song is sung by Hamisu Breaker.
Related Tags: Karnin Sabo, Karnin Sabo song, Karnin Sabo MP3 song, Karnin Sabo MP3, download Karnin Sabo song, Karnin Sabo song, Karnin Sabo Karnin Sabo song, Karnin Sabo song by Hamisu Breaker, Karnin Sabo song download, download Karnin Sabo MP3 song
Comments (28)
New Comments(28)
Salame bless
172769536
happy birthday
meena celllab
[0x1f60e][0x1f60e]
lazihu muhammad
slm mai gida ykk
Yusuf@12
daidi
King. Street
Yar nan tabani wahala nasha wuya a kanta amman haryanzudai alhmdll ina gdy hamisu b❤❤t
saudeey baba danbaffa
[0x1f618][0x1f618][0x1f618]
jamheem
gaskiya wannan waka tayi dadi domin nabata kusan sati ina saurarenta itakadai. Allah yakara basira mal. khamis
LeemertDnj
Dis song swt me wooh
Moubarakfo0gu
[0x1f641][0x1f642][0x1f608][0x1f612][0x1f630][0x1f63c][0x1f63b][0x1f63d]
Haruna Abdulhadi
[0x1f608][0x1f608][0x1f608][0x1f612][0x1f619][0x1f619][0x1f623][0x1f628][0x1f621]
Gaskiya ni har yanzu banji wakar hamisu breaker da ba tayi dadi ba, so special