![Best Of Amal](https://source.boomplaymusic.com/group1/M0C/61/73/rBEehl2PdzqATDxnAAEJAZVjmO4826.jpg)
Best Of Amal Lyrics
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2018
Lyrics
Best Of Amal - Umar M Sharif
...
Ehhhh nazo kimin kalaman soyayya
Kece daya acikin mata zaki iya
Innaji sautin ko a ina Zan wai waya kuma intsaya har sai kin maganu
Ni dake na amince yar gida ta mutunce
walla kin iya zance ehhhhh(Amal Amal Amal)
Hmmmm sunanki ne masoyiya amal zo yaki zo yaki mujee
sunanki ne masoyiya amal
Ehhh gaskiya tace zana fadaaa
cikin dubu na duba sai na Fidda gudaa
dukkanin soyayya dan ke natanada Zana baki komai nawa in kika bidaaa
Nida kai na amince dan gida na mutunce walla ka iya zance
Ni amal ce taka wacce ke kaunarka banisan kukan ka nayarda in aure ka iin haifi duk yayanka inbi umarni naka Sam-sam bazan Nuna gajiyaa
Hmmmm sunanki ne masoyiya amal zo yaki zo yaki muje
sunanki ne masoyiya amal