![Bikin Nura M Inuwa](https://source.boomplaymusic.com/group1/M0C/61/73/rBEehl2PdzaAAN0IAADlQk_lGHQ853.jpg)
Bikin Nura M Inuwa Lyrics
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2018
Lyrics
Bikin Nura M Inuwa - Umar M Sharif
...
Kuzo mutaka mata kuzo mutaka mata. kuzo mutaka mata ayau mununa bajinta m shareef nadau gangata zanadoka ayau farincikine yasaka zanataka aure akayi na ya yangata babu shakka kowa yanata sa albarka shareef umar inayin waqa kumarmatso tayani mutaka Ranar kukejira yautazo dangi maza da mata yausinzi abinci babu mecin qanzo mutan biki na ango gwarzo halinshi yanzu ni zanbarzo angonki nura m inuwa ha ha ha angonki nura m inuwa kinyo dace dashi garkuwa lemarki zayakare ruwa gareki zaya zam inuwa nasan halinsa badamuwa yanada haquri maiyawa riqeshi karkuyo rabuwa komai da lokaci zahiri auranku anyi anyarje muna biki muna bidiri saura ku haifi dan jinjiri muzo suna muyo ayari ga nura yazamo naki andaura yazam mijinkine ke amarya shiko angonkine gidanshi zaya saukeki neh kizam uwa ta ya yanahine kinada hankali anfada ninasan zaki gyara gida kimai miya kisa man gyada yadinga santi haryai sida hadinku yayi kyau nafada babu abinda zanacema kai kai kake fadama wasu har suyi shawarin zama idan zasuyi kare haqqi nasani zakayi nura nasn kanada tausayi zamanku lafiya shinai fata mutu karaba shine fanufata shari shari ya tsareta Allah ka amsa aduata ha ha ha ..... ga nura ga amina Allah yabar qauna kundace da qauna wayyoni raina yau nagwada murna auranku na qauna nadoka kidana na rero waqana auran nura ........amina ce amarya amina amina amina .....Allah yabada zaman lafiya ................