- Genre:Others
- Year of Release:2020
Lyrics
so ne - Hamisu Breaker
...
Badan tambaya ba!!! Duba kiga yanda sonki Ya mini Dukda nasan kina sane Kichalli cikin idanuwa ta Nasan xasu xaiyane Wannan al'ajab na so ne da kauna Aikina kiranki ne Dana fada kiji Kibani agaji
Indaina rangaji Kidanyi tsokaci Ki bani ma aji Bazancen nagaji Kikauda kuduji A so baya aji Labarin zuciya Nizaki tambaya Abunda nake ji yazarce duniya Idan na waiwaya
Koko nasunkuya
Amsar kuda nakeji kinzaman habibiya Da sonki na banu Akanki nasanu Abinda bakisone inbarshi na hanu Da sirri zai ganu Ki damkan a hanu Shizaifimin sauki inbar maganganu Kizoki dabdani So xaimin lahani Kitausaya wa ruhina ki ce kinai dani Banaji ban gani Wazai kula dani Idan yaxama sabaninki to abarnini Ina kulafuci Sekeci zanaci Harwanda zanaci kici tunda baburikici Ya za'ayi inburge Wanda nakeso da kauna Ya za'ayi Kalamaina sunkadanta Fahimceni sannan ba hanya Kalamaina sunkadanta Fahimceni sannan ba hanya Dan naso tasoni ne baguru babu laya Babu dage babu karya ni bannason riya Badan kwalliya ba Kuma Badan dukiya ba Badan zantuka ba Kullum tayimin maraba Ina sonki Ina sonki Inaaa sonki Ina sonki so na gaskia ba yaudaraba Ina sonki Inaa sonki Ina sonki Ina sonki so na gaskia ba yaudaraba Ina sonki so na gaske ba yaudaraba
Similar Songs
More from Hamisu Breaker
Listen to Hamisu Breaker so ne MP3 song. so ne song from album so ne is released in 2020. The duration of song is 00:03:35. The song is sung by Hamisu Breaker.
Related Tags: so ne, so ne song, so ne MP3 song, so ne MP3, download so ne song, so ne song, so ne so ne song, so ne song by Hamisu Breaker, so ne song download, download so ne MP3 song
Comments (68)
Top Comments (1)
hafsat ashiru
New Comments(68)
ale bash Khan
masha Allah mlm hamisu[0x1f601][0x1f601][0x1f601]
Bright Tentacion
wow that's nice
174547833
wow
169265549
Allan ya barmu da masoya
Zabcy Abdul
nice one
Parsdanimaibagok Jiminms56c
how far now
Durexlee
❤️❤️❤️❤️
issoufou roufay
♥️♥️♥️♥️♥️
Yusuf Umar7mf38
[0x1f625]
Muhammad salise99so
beautiful song lyrics
charif nazif
thank you
allah yakara basira>