Ba Laifi Na Bane
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
Ba Laifi Na Bane - Auta mg boy
...
Eh sallama za nayi gareki ya gimbiya
Affuwa Zaki mn Gare ni kiyi tausayi
Babu cin zara fi kiyi mn tallafi kuskure
Ne nayi ko bugu na kiyi akan ki na sha wuya har Ana mn tsiya ni ko nayi turjiya
Ban chanza nawa ra ayi son ki ya mama ye har zuciya ya ke waye bani ni yin wai wayan watan ki in bada izinin ki ba.
Eh da fari kin so ni yanzu kin ki ni babu
Tambihi bai mini dadi ba, babu jin kunya
Akan ki na shirya zana sa gwiwoyina kasa in nemi tuba
Kaunar ki na saba cikin ta nayi riba babu
Kankamba da son ki ya danba
see lyrics >>Similar Songs
More from Auta mg boy
Listen to Auta mg boy Ba Laifi Na Bane MP3 song. Ba Laifi Na Bane song from album Ba Laifi Na Bane is released in 2021. The duration of song is 00:03:38. The song is sung by Auta mg boy.
Related Tags: Ba Laifi Na Bane, Ba Laifi Na Bane song, Ba Laifi Na Bane MP3 song, Ba Laifi Na Bane MP3, download Ba Laifi Na Bane song, Ba Laifi Na Bane song, Ba Laifi Na Bane Ba Laifi Na Bane song, Ba Laifi Na Bane song by Auta mg boy, Ba Laifi Na Bane song download, download Ba Laifi Na Bane MP3 song
Comments (17)
New Comments(17)
isahauwal
Bashir Bello Ali Bashir Ali
[0x1f623][0x1f623]
Dan mallamtbglf
Greet keep trying
Idris w68as
Nice songs
Hannatu Gambouymdd
❤️❤️
Yusuf Hashimupa3kr
long life and prosperity auta mg boy
DON AWWAL
so adorable woww
jangebe9t49t
soo good
Ahamede
❤️❤️✌️live
133672330
masha Allah
kadija saïdi
[0x1f618][0x1f618][0x1f623][0x1f623]
kadija saïdi
auta mg inason wakoki ka
✍️☝️