Sirrin Zuciya
- Genre:Others
- Year of Release:2019
Lyrics
Sirrin Zuciya - Hamisu Breaker
...
Hmmm so sirrin zuciya
Yafito fili haka Inda na tambaya kaban amsa
Kece zinariya maana mai haske tunda idanu da zuciya sunnn kosa
Ni kaine zabina kuma haskena mai kore duhu daga Sashena
(Sirrin zuciya)
Ni Ina so inji Dumin kaunaa
Tunda nagama so a gareka nafurta muradina(sirrin zuciya)
Ina sonka!! Nima zanso kaji tausainaa( sirrin zuciya)
Kaine taurarona maana mai haske kaga idanu da zuciya sunnn kasa
(Hmmm)
see lyrics >>Similar Songs
More from Hamisu Breaker
Listen to Hamisu Breaker Sirrin Zuciya MP3 song. Sirrin Zuciya song from album Sirrin Zuciya is released in 2019. The duration of song is 00:04:18. The song is sung by Hamisu Breaker.
Related Tags: Sirrin Zuciya, Sirrin Zuciya song, Sirrin Zuciya MP3 song, Sirrin Zuciya MP3, download Sirrin Zuciya song, Sirrin Zuciya song, Sirrin Zuciya Sirrin Zuciya song, Sirrin Zuciya song by Hamisu Breaker, Sirrin Zuciya song download, download Sirrin Zuciya MP3 song
Comments (10)
New Comments(10)
2k nations
Young Ajebo
ohhh breaker sam banagajiya da wakarnann❤️❤️
Abdulkarime4vr1
all the best
Iddrisu Niamatu
You are the best
Eeymarn Haszarn
ina san wakan nan wlh[0x1f629][0x1f623]
Ahmadmusa581
allah ya karo maka basira duk wakokin ka ba wadda ta taba burgeni kamar wannan
hamza auwal usman
yy kyu
Angon zee2021
ina matuqar jin dadin sauraron wannan waqar sosai ma kuwa
Tygar422
Gaskiya ne! Hamisu Breaker Ya Iya Wallafa Wakka
Hαβu
Lallai akwai kalamai masu tsuma zuciya a wannan wakar, gaskiya ta yi mun dadi sosai
you are the best