SAURANIYA TA BOYE
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
SAURANIYA TA BOYE - Hamisu Breaker
...
Sarauniya ta boye, taken ki zanyi yanzu
Wa zai tsananta kallonki yanzu igiyar shi ta tsiyaye
Kullum ina fada na kara cewa kina a raina
Sam bani manta alkairinki don yayai yawwa a guna
Kaunarki kin dasa min, 'ya'ya ta sunyi huda
Bazan shiru ba nima akanki sai an kira suda
Kaunarki tayi dadi greni zaki ya icen takanda
Kin haka rigiyar sanki tayi zurfi ciki na fada
Bazana gane kaina ba sai kin zaman icen kirya
Ba na fadi bane tunda komai a kanki na shirya
see lyrics >>Similar Songs
More from Hamisu Breaker
Listen to Hamisu Breaker SAURANIYA TA BOYE MP3 song. SAURANIYA TA BOYE song from album Alkhairi is released in 2021. The duration of song is 00:03:51. The song is sung by Hamisu Breaker.
Related Tags: SAURANIYA TA BOYE, SAURANIYA TA BOYE song, SAURANIYA TA BOYE MP3 song, SAURANIYA TA BOYE MP3, download SAURANIYA TA BOYE song, SAURANIYA TA BOYE song, Alkhairi SAURANIYA TA BOYE song, SAURANIYA TA BOYE song by Hamisu Breaker, SAURANIYA TA BOYE song download, download SAURANIYA TA BOYE MP3 song
Comments (5)
New Comments(5)
Muhammed35
User Umar
Nice song s,Yusuf
NaimaNafis breaker
[0x1f614][0x1f616][0x1f63d]
suddatbibi
nice one
so dangin mutuwa