Ku Gyara Zama Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2018
Lyrics
Ku Gyara Zama - Nura M Inuwa
...
Kugyara Zama za nafada muku yau wasa anfara
Shanye rubutu hidima da kudi sai in antara
Nayi rawata tayi kyaun kalla
Amma zan jera
Mai zance komai zai furta sai ya gyara
Shiya ya karya aka San shi dayi mage yatara
gamu bikiwan da ado Bai kyau wane ary mora
Dan hidiman yau gobe Kane kudi
Inda Zuma na gamsa dauki Madi
Sanya idone da wata gefe zaka gano Zara
Dole ruwa zaya futo acikin baure an Sara
Shi ya furaya