Hindu Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2015
Lyrics
Hindu - Nura M. Inuwa
...
Eh naja sunja sungudu dan nazamto ki gudu, mai farmani bai cin mini, nazam garnakaki, yau gasa ake kan hindu, idan nazaba Naii gudu, wanda yayi shirin hanani lallai zaiji jiki, ni uban maza Ja yaki, mai shigaa da kayan tsafi yaran bushiya