Asha Ruwan Zuma Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2017
Lyrics
Asha Ruwan Zuma - Nura M. Inuwa
...
asha ruwan Zuma mata ba ruwan madaci ba sai da waiwayen baya zan tuno masoya na tunda kunyi mun Rana ga tambari na kauna duniya tabawa ce kunji dai nufi ne lahira zuwa dole meye zan na fanshi kaina Ashe Ashe akwai aiki gaba na idan na shuka sharri Ina zana kwana in banda dai nufin Allah, ya zan inyi wake gunga dai irin aiki na, na sake sake idan nayo hasashe na fada ya zammo gaske ku tsaftace gida Yan mata da wanke wanke Ina ma Ina ma gurin nan da gaske ku kyale zuciya don kuwa ta Saba Keke muyi dogaro da yin Allah Banda tsafe tsafe gare ka anyi cuta daure kawai ka yafe ajiye Kele kele gefe tunda zaka tsofe Neman wuya da kan tsakuwa ta girmi sirfe toh kunji yanzu aure dole sai da lefe indan nace a Daina shi za'a yi mun diyarfe auren diyar Fulani zan ko diyar mahauta Fulani ga fura ga nono na Sha na kwanta diyar mahauta nama ne zan washi na keta son zuciya bacin zuciya na bi na karanta Fulani da shanu kuyi so na fahimta maggi ne da duk nama a miyar mahauta dare ya tsala kuzo mu Kori aljan Kai muje Masallaci muyi Addu'a can illa zuwa gurin boka Mai sani yakan San shika tsayar da za tayi, na tabo gurin nan Allah kadai yake zabi bar ruwan idon nan Ina zamu je cikin lokacin nan idon mu yayi rufewa kafa ta tsaya nan a hankali Ake tafiya duba yau da gobe Rana idan ta fito, gaske kanyi sabe gumin macuci kuwa sai lokaci na zabe Ina da tausayi Mai kyauta yayi zobe ni gaskiya na tunkara bani rabe rabe M Nura ne suna na, wani Kuma Rabe ni bani Gane kyau na Gini sai anyi yabe kunya tana ga Mai karya randa zata kwabe sauki Babu fuskanta zancen na kurma da bebe