Masoyi Majinyaci Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2020
Lyrics
Masoyi Majinyaci - Hamisu Breaker
...
1:-
shi masoyi majin yacine a'koda yaushe
kuma ranar warke warsa beda qarshe
wane ciwone a rai yake kwanciya ya nashe
wane sa'in hanyar farin ciki yabi ya toshe
2:-
nagani so wane al'amari ne mai wuyar kwatance
dashi da kauna ko mahhadine ba'a bada rance
randa kafara soyayya ka hau hanya
sirri ne ya 'ya'yan kanya ba'a masa gayya
babu tabbace ya qanana koko manya manya
ba'a tohomar soyayya koko me yasanya
3:-
so kamar dakan gumba neee, kamar dakan gumba ne
wane tsake tsake wasu kwaya neee, wasu kwaya ne
nafada mai so mai jinya ne, eh mai jinya ne
kuma be bukatar sirri ne, eeehh tunda dai koka qone za a sanya ma maye ga jini a kewaye...
kun aninci so kamar watta jarrabaci