Kalmar Rabuwa
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Kalmar Rabuwa - Auta Waziri
...
Auta Waziri kukeji malan
Naso mu sasantane so cutane hadanmu mu yin Allah ne b kowa ne ba yadda ma Soki d farko d hakan kk dauko zamu dade muyi qarko ba mu saba ba komai sada n rayuwa Karda ki yarda ki furrta kalma ta rabuwa
Nima komai tsada n rayuwa Kar da kayarda k furta kalma d rabuwa
Komai tsada da na rayuwa Kar da mu yarda mu furta kalma d rabuwa
Naji masoyi dan xo ga wani labari tunda n sanka d farko naji tari tari ko d na samu hakikar zance naji kainai buri fidda Irinka a raina wani babban illane
Komai tsada n rayuwa karda ki kiryada ki furta kalma t rabbuwa
Nima komai tsada n rayuwa karka ki yarda ki furrta kalma r rabbuwa
Kece inba wataba kinsan b zan dau wata ba ki fadamini me kkso ni baza n qiba ko kin koran ban tafi ba kuma baza mai gaji ba Dan nasan sanadin so ne bai wuce in tafi ba
Nima komai tsada n rayuwa karda k yarda k furta kalma ta rabuwa
Ah Nima komai tsada n rayuwa kaida ki yarda ki furta kalma t rabbuwa
see lyrics >>Similar Songs
More from Auta Waziri
Listen to Auta Waziri Kalmar Rabuwa MP3 song. Kalmar Rabuwa song from album KEWA ALBUM is released in 2023. The duration of song is 00:03:24. The song is sung by Auta Waziri.
Related Tags: Kalmar Rabuwa, Kalmar Rabuwa song, Kalmar Rabuwa MP3 song, Kalmar Rabuwa MP3, download Kalmar Rabuwa song, Kalmar Rabuwa song, KEWA ALBUM Kalmar Rabuwa song, Kalmar Rabuwa song by Auta Waziri, Kalmar Rabuwa song download, download Kalmar Rabuwa MP3 song