Mai Tafiya
- Genre:Others
- Year of Release:2019
Lyrics
Mai Tafiya - Hamisu Breaker
...
Mai tafiya ki dakata zana baki sakonni da yawaa, sai ki kaiwa zuciyata ki daina ke babu rabuwa.
Ka fadi dukkan abinda ke ranka ni da kai babu shamaki, Ina da burin jin kalamanka masu sanyi a zuciyaa.
Da fari dai zan yi sallama tunda zuciyata sakani na ja tunga, kalma ta so zana bayyana miki naki ne Saraudakin ganga, ido yana yin zubar ruwa sanadinshi bana fadin shi Dan burga, kula dani kii min am babu ke to zan iyya mutuwa.
Kana bayanai... Wanda zasu sanyani nuttsuwa.
Naji a raina...... Yanzu ni da kai babu rabuwa.
Tun da kana soo.... Ni zama da iskewa muttuwa.
Ka jani zanje....Son Ka ya hanamin kishirwaa.
Farin cikina guda nee.... A kanki zan zamma wanee.
Kin ga halayya zane nee.... Shi kuma So rayuwa nee.
Mai ladabi hankali nee.... Kuma dabi'unki So nee.
see lyrics >>Similar Songs
More from Hamisu Breaker
Listen to Hamisu Breaker Mai Tafiya MP3 song. Mai Tafiya song from album Mai Tafiya is released in 2019. The duration of song is 00:03:31. The song is sung by Hamisu Breaker.
Related Tags: Mai Tafiya, Mai Tafiya song, Mai Tafiya MP3 song, Mai Tafiya MP3, download Mai Tafiya song, Mai Tafiya song, Mai Tafiya Mai Tafiya song, Mai Tafiya song by Hamisu Breaker, Mai Tafiya song download, download Mai Tafiya MP3 song
Comments (5)
New Comments(5)
Musubahu M.h.d
sofi yaro
halimatou1ylr4
hi
Kabir adi
godiya nake
youssaou Ibrahim
bawaibane