SOYAYYA Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
SOYAYYA - Hamisu Breaker
...
kuka na zuci
ya fitoh
ya zam na Fili
Sabo da so nayi
shi ya zam dalili
daga zuciya ta kin sakan mukulli
in an tambaye ni yau ni ban San Ina
Ina bah
Saka ni na dake ni Ban saka rabuwa bah
Kuma ban tunanin wanga Rana zata zo bah
ai har yanzu ma ban saka rai don zana kai bah
don zuciyata na bugu da sauri
kin san sabo dake yasa na zam kamar ke
da kinyi fushi zance zauna in miki take
farin ciki na ba mai ne momin ni sai ke