In Babu ke
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
In Babu ke - Abdul D One
...
In Babu ke / Abdul D One
Rub master Ad music studio Abdul D One Soyayyar da munka yi wa juna Ni ita ce kadai take damu na Indai babu ke bazan zauna ba Ko bacci ido bazai runtsa ba Ko a cikin jini bazai aiki ba Asibiti cutar basa gane ba Da haka na gane so ba karya ne ba Nazama wani iri kamar ba ni ba In babu ke La-la-la In babu ke Rai da rayuwa dukka damuwa ta masu yawa Babu ke kusa komai na rasa kinga ina ruwa In nai kasa har nayi sama dan kiga kowa Wai yaushe buri na zai cika ne mi kusantawa Uhm, rai da rayuwa Ahh, rai da rayuwa La-la, rai da rayuwa Uhm, rai da rayuwa kece Kece wani sashe a duniya ta kin sani In baki iya zan da lafiya ta zan so ki jini Nan zan chanja duniya ta In manta da damuwa ta Mi zai dauki hankali na Inyi bacci, in mancce da rayuwar baya na mi na kunchi In dai na tuno abunda ya wuce In bar takaichi, in samu sausauchi da kyakkyawar makoma Ni nasan mai hankali Shi ke duban lokaci Dan ita wannan rayuwa Komai ba shi da tabbachi Ni nasan mai hankali Shi ke duban lokaci Dan ita wannan rayuwa komai ba shi da tabbachi Tabbachi Tabbachi
Similar Songs
More from Abdul D One
Listen to Abdul D One In Babu ke MP3 song. In Babu ke song from album ALKALI EP is released in 2022. The duration of song is 00:03:06. The song is sung by Abdul D One.
Related Tags: In Babu ke, In Babu ke song, In Babu ke MP3 song, In Babu ke MP3, download In Babu ke song, In Babu ke song, ALKALI EP In Babu ke song, In Babu ke song by Abdul D One, In Babu ke song download, download In Babu ke MP3 song