Karshen Kauna Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2020
Lyrics
Karshen Kauna - Hamisu Breaker
...
Hayyaa
ki kula minni
rika minni
rufaminni
ina gode miki
ka taho minni
cire minni
dukkan shaamaki
ki aza minni rika min mu tare farmaki Ka
ka rubanyi mu kidaya muga yaya yake
saki sanya wa kamar ya saka sabo take
Sahakar sanka sike mini taki muga yaya yake
saka sakon ki a hannunki ki miko
Daga kallanka nakesan ka da baiko
zoki zauna da niii
ka zaman magani
Tausayaa dan Allah ki tausaya min
Agazaa dan Allah ka agazaa mun
eeee
sanki shine dutsen fashin tama mai kwari
zana furta akanki babu mai min kuri
Na kasan ce domin ki bani sanyinkari
in akwai ki habu bazanga yan mata ba
eeee
lafiya lau zaunaa abinka mai kaunata
Bana boye kaunarka ta tabamin hanta
Shimfida nai wa zuciyar ka zanai gata
Gun bidarka bazan hada da gwauraye baaa
Manta kaina nake idan mina gu nima
Ba dabara idan na barki zanai gama
Tausaya min dayi kawai ke sa kerma
Dan halali bazaya ya so sakin haure ba
ya tabaara ka bani jarumi kyakyawa
Mai fara zuciya bi ma'ana san kowa
wanda ke so ni da gaskia kmr dan baiwa
Ko da muni bazana rassa mai sona ba'a
Ni kawai na aminta ikkirari naki
Ko makaho ne so a zuci nace sai ke
Cutaka na idan dake kawai na warke
duk jawabin bazai wuce ki ban yarda ba
Na zaka zauna ki tuna tantabara karshen kauna so bai jure rini yayi kmr zanen zabo tunanin da nake
Na zaka zauna ka tuna tantabara karshen kauna so bai jure rini yayi kmr zanen zabo tunanin da nake
kan naa fadaa yake sukaa na
Dama fura ki ban dan kauna
tunda abin yana damuna
Kar a raba zanji jiki zama namu da ke
gara ace kana gefe na
Sai ka hado cikon Burina
tuni kasan dukkan sirri na
Maza ka fadan naka naji
takalminka sake