Alkhairi Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2020
Lyrics
Alkhairi - Hamisu Breaker
...
Tashi mun kida
Okay
Aya yayayayah
Eh, ya Allah ka hada mu da Alkhairi
Nasan cewa duniya ce labari, duniya labari ce
Zan so mu rage buri
Dama dama dama ban fasa ba
Dana baiyyana sakonin da kunne bai Saba ba
Shirya shirya, shirya 'ya'yan baba mai shiri shi ke shiryawa masoyi babbar tarba
Amma Amma, Amma ban fasa ba tunda ban fasawa tou magana bata kare ba
Duba duba, duba kai ganewa tunda mai ganewa shine ya gane Ina muka dosa
Fara Tara, fara Tara yanzu tunda mun fara tunka shifidasu a Ganga
Bana bidar ace ni kadai ne gwani duk dai da rabbana ya nufa ae dani, bazana zagi kowa ba dan zamani yana zuwa ya tai ne zai rudar dani koyo nake Ashe ban je inda zani ba
Amma a haka wasu basu manta ni ba, kuma duk shaharar ka wani bai san ka ba, bai San ya jiki ka ba ya san labarin ka ba, kou ka fadi bai San yare naka ba, bai San abinda zai sa ya kalle ka ba.
Ka tsaya gaban wani ba Zaya gane ka ba, sabida rabbi shi shi kadai gwani
Shi ya hallici shugaban zamani, manzon da shi kadai ne kowa ya san da shi, kou wanna yare kake kasan da na shi.
Kou wanne addini kake, kasan da na shi, kou ko da Baka cikin mabiyan shi hakan bazai saka kace Baka San Annabi ba
Nima mai waka ne Allah Ina roko kasa inyi in kare ban tozarta ba
Nima mai waka ne rabbana Ina roko kasa har in gama bazana hukunta ba
Zantutukan danai bazasu sarke ni ba ka bani kariya inta Kara gaba
.......................................................
Allah ka hada mu da Alkhairi
Duniya ce labari.