Mafarki
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
Mafarki - Ahmad Delta
...
beat of debirecord
Da kallo guda jikina da rai kinsace
Alaman yabo idan xanayisu don kece
inajin yawan bugun zuciya Ba sassauci
inasonki ko ina xan fada asan kece
sai da kai
nakasa cin abinci balle na iya bacci kullum ina maraici ke xaki debe kewa
xan baki lokacina kinyi daida da ra'ayina ina babu ke ina jaddadawa to xa'a ganni gawa
mafarki nake ina wai kike da xan ganki
akwai sakunan da nai tanadi da xan baki
see lyrics >>Similar Songs
More from Ahmad Delta
Listen to Ahmad Delta Mafarki MP3 song. Mafarki song from album Sai ke is released in 2021. The duration of song is 00:03:00. The song is sung by Ahmad Delta.
Related Tags: Mafarki, Mafarki song, Mafarki MP3 song, Mafarki MP3, download Mafarki song, Mafarki song, Sai ke Mafarki song, Mafarki song by Ahmad Delta, Mafarki song download, download Mafarki MP3 song