
Daga Yarda Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2019
Lyrics
Daga Yarda - Hamisu Breaker
...
Daga yarda aminci ke samuwa,
Dama xaki bani damar yin ambato
Daga yarda aminci ke samuwa,
Dama xaka bani damar yin ambato
Indai xantukanki ne xanyi da sauri sauri,
kuma In tsaf-tace su karbe su a tsari tsari, I'm bigi xuciyar da ra'ayinta da kwari kwari,
ke ma kin sani Ina sanki da gaskiya, a Dama xaki bani Dan In dada juriya
Ni nafi so ka duniya xa nai ikirari,
burina ka bani so karkamin na gori, daga ni har kai soyayya ce mafari, shi mahadin rabo masoyi mai gaskiya, Indai xamu dauki hanya mikakkiya.
Kalmomin ki ne ke kara rikirkitani In ta farin cikin da bana mai ma'auni Wanda ya ke bidar so yaxo ya ga no fatana in sami yardarki gaba daya ba'a sauya so bare ai masa za miya
Kafahimceni da daran jiya na kasa bacci da tuna ninka xuciyata Dan babu kuncisai hasasen irin kalamanka da babu daci bari kaji kamayar da ni autar duniya inda na saka kuma ni ka dara xuciya
Maxa ki kula mu to shi baki na magulmata. Masu shirin shiga tsakani namu baxata.
Danna San dani a rai naki na gasgata
Kai ne fassarar mafarki na gabadaya
Nagodi dajin kalaman ki masoyiyaaa.
Dagayarda aminci ki samuwa
Dama xaka bani damar yin ambato.