
Karka Raina Mutun Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2024
This song is not currently available in your region.
Lyrics
Karka Raina Mutun - Namenj
...
hahhhhhahhhhhh
hahhhhhhhhahhh
namenji neh
kumah naku
neh
arziki nah allah
neh
shine mai bayarwa
shine mai sakawa,wanda duk akacutah
shiriya tah allah ce,shine mai shiryarwa,ni bani iyarwa.
ka taimakeni, ya allah
ko kare yanada rana......
balle mutum
karka rainah
mutum
allah mah ya darajashi.
ko kare yanada rana.......
balle mutum
karka rainah
mutum
allah mah ya darajashi.
aha hahhhhhhahahaha
eh
aha hahhhhhhahaha
eh
aha hahhhhhahaha
eh
kaja girmanka nah janawa,respect is resti-procal
abinda bakaso karkai min,shine zanchan normal.
kasowa dan uwa abinda kakeso,daga hadith mai bitter.
some people come into ur life as blessing not lesson.
yau kasani bakasan gobe bah.....
bakowa baneh zaisoka bah.....
idan kaine yau,gobe bakai bah....
lamarinka ka barwa allah rabbah...
arziki nah allah neh
shine mai bayarwa
shine mai sakawa
duk wanda akacuta
shirya tah allah ce
shine mai shiryawa
ni bani iyarwa
taimakeni ya allah
ko kare yanada ranah......
balle mutum
karka rainah.....
mutum
allah mah ya darajashi
ko kare yanada rana.......
balle mutum
karka rainah.......
mutum
allah mah ya darajashi.
aha hahahhhhhha
eh
aha hahahhhhhha
Hahaha hhhhhhhh
eh
hahhhhhhhhhhha