Dama ft. Hamisu Breaker Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
Dama ft. Hamisu Breaker - Namenj
...
Meqaunatane
Baby inakwana baby ina gajjiya shin kintashi lafiya ,
Rabun raina soyayya ga qafiya nakemiki kinjiya ,tabbas kin'iya soyayya rabun raina
Dama dake nafara haduwa daniyi aure tuntuni xamadake akwai qaruwa hakika ni kina birgeni 2xwaiya soyayya nada dadi lubaiya nada dadi, amma dake tafi dadi waiyo 2x[waiyooo]
Chorus...
Hamisu..
Dama zakiyarda da duk batunsa na soyayyane, kema ki'amimce da quddurin sa na alkairine !!,
Wanni tasirine a zuciya yake zaune!!
Yabaki zuciyatai dukka kyauta autar mata
Zanso kibi yarda
Kigaya masa kin rage tsada!
Nii batun najajjada
Kigwadamini xaki mutunta
Kidakata kiji yan mata ayau bikinku mukefata munsheda kunzama yan gata!!
Kitausaya masi yan mata
Chorus 2
Kyaunarki takamani tun farko!!!
Nifatana nidake muyi qarko!!!
Auranmu dani dake yay qarko!!!
Muhaifi yay yay!!
Musu albarka!!
Dama dake nafara haduwa dani aure tuntuni
Xama dake akwai qaruwa haqiqa ni kina birgeni 2x
Waiyo!!!
Soyayya nada dadi lubaiya nada dadi
Amma dake tafi dadi waiyo!! 2x
Soyayya dadi 4x