
Jamilun Jidda
- Genre:Alternative
- Year of Release:2025
Lyrics
Jamilun Jidda - Abdul D One
...
Soyayya ta.. Gata gabana.. Ina kallon ta. ..
Daga kirjina.. zuwa bakinaa. nakae zancen ta..
Yar gata na.. Takussa da raina .. Nakae ce mata ita kadai na tsaida... Kuma bata da gandaa.. Jidda..
Ita daya na tsaida. .Kuma bata da Ganda.. Wayyo jiddaaa...
Ina da Jidda ... mace mai hadda... Ta kware a soyayyaaa...
Jamilun Jidda ga wacce na tsaida zana baiwar sandar girmaa Jidda... Jidda... Jamilun Jidda... Jidda.. Jamilun jiddaaa... Jidda.. Jamilun jiddaaa.. Jiddaaa.... Jamilun jiddaaaaa...
Ni bazan so ba inga kinyo kuka.. Ni bazan so ba in so wata in bake ba... Ni bazan so ba.. bazan so ba.. Ni bazan so ba Jidda tayo kuka ....
Similar Songs
More from Abdul D One
Listen to Abdul D One Jamilun Jidda MP3 song. Jamilun Jidda song from album Jamilun Jidda is released in 2025. The duration of song is 00:02:33. The song is sung by Abdul D One.
Related Tags: Jamilun Jidda, Jamilun Jidda song, Jamilun Jidda MP3 song, Jamilun Jidda MP3, download Jamilun Jidda song, Jamilun Jidda song, Jamilun Jidda Jamilun Jidda song, Jamilun Jidda song by Abdul D One, Jamilun Jidda song download, download Jamilun Jidda MP3 song
Comments (1)
New Comments(1)
184406124
am in love with dis song ❤️❤️