Insha Allah
- Genre:Afropop
- Year of Release:2022
Lyrics
Insha Allah - Namenj
...
(namenj)
hahhhaaaaaa
Masha allah,tabarakallah,insha allah zan zama angon ki watarana x2
Zo mu zauna zo mu saba
Harche da hakori sukaa saba
Duk fadin duniya ke na zaba
Ga nawa ga naki sai mu kwaba
Masha allah, tabarakallah, insha allah zan zama angon ki watarana x2
Kwantar da hankalin ki na riga na zammana ki
Kaunar da babu sirki ni ita ce na ki miki
see lyrics >>Similar Songs
More from Namenj
Listen to Namenj Insha Allah MP3 song. Insha Allah song from album Na Matsu EP is released in 2022. The duration of song is 00:02:34. The song is sung by Namenj.
Related Tags: Insha Allah, Insha Allah song, Insha Allah MP3 song, Insha Allah MP3, download Insha Allah song, Insha Allah song, Na Matsu EP Insha Allah song, Insha Allah song by Namenj, Insha Allah song download, download Insha Allah MP3 song
Comments (21)
New Comments(21)
Youngid7
MRS Auwal Umar
[0x1f642][0x1f641]
Khalid Billy
Isha allah
OreMousba
Insha Allah
super A 12viy
nice one . .
Taiwo Omoyelu
keep it up
meerahkiim7
Masha Allah tabarakallah In'sha'Allah zaka zamto angona watarana
Shaimart@
Masha Allah ❤️
Diana h0djf
[0x1f618][0x1f618]
Idris Umar sanda lq04a
hey
Ak_bakings_kn
Tabarakallah ❤️
insha Allah [0x1f604][0x1f604][0x1f623][0x1f623]