Ki Tafi Dani Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2023
Lyrics
Ki Tafi Dani - Namenj
...
Namenj ne
Kuma naku neeee
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan chan
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan ( birnin soyayya)
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan chan
Ko ina zan biki
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan chan( birnin soyayya)
Ina zan biki
Alqawarin soyayya
Ni na baki
Jani muje yarinya
Zan biyoki
Ga jirgin soyayya
Zana dauke ki
Makiya zasuji kunyaaa
In na aure ki
Bani fulawar kauna
Na baki chikwi yarinya
Karbi tukwicin raina
Mu rayu cikin soyayya
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan chan
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan chan
Birnin soyayya
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan chan
Birnin soyayya na roke ki
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan chan
A rayuwata ke za na baiwa gaata
Bishiya ta mai yaye damuwa ta
Babu kauna ba ke a rayuwata
Da ke na saba kin zama garkuwa ta
Gani a nan zoki ta nan
Ki kauda kewa ta
Ke na rika, kar ki sakan ki kama kurwata
Ki kau madaci
Ki ban zumar kauna
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan chan birnin soyayya
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan chan
Birnin soyayya
Na rokeki
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan chan
Ko ina zan biki
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan chan
Alkawura na ki rike muyi aure
Tunda mun sasanta
Zaman mu to zai dore
Ki rayu da ni baby na
A gare ki na zamto hubbi
Ai ni da ke ba kunya na zabi mu zauna tare
Inda zaki je ki jaani mu je
Da ni da ke ba ware
Zan biyo ki nan
Dan mu tsallake
Dukan wahala zan jure
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan chan
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan chan
Birnin soyayya
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan chan
Ko ina zamu je
Ki tafi da ni
tafi da ni,
tafi dani chan chan
Birnin soyayya