Yar Budurwa Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2022
Lyrics
Yar Budurwa - Auta Waziri
...
Auta waziri kuke ji malam
MB on the beat
Yar budurwa kin hana ni cin abincina
Yar budurwa kin hana ni inyi barcina
Bansan so zai min haka ba
Dama banyi kamar haka ba
Amma nasan zaki sani wata rana
Sarauniyata baki da shamaki
Ga zuciyata yanzu nabar miki
Shin wani gata kike so in miki
In tafi gona inyi biddar hakki
Haka zai sa rayuwarki cikin dadi
Yar budurwa kin hana ni cin abincina
Yar budurwa kin hana ni inyi barcina
Bansan so zai min haka ba
Dama banyi kamar haka ba
Amma nasan zaki sani wata rana
Kinsan yadda kike a rai yafi karfin na bayyana
Da kinsan yawwa na mizanin sanki da zaki adana
Mai son ma ya raba mu in kin sanshi ki sa masa karan tsana
Wanan shi ake kira soyayya a zuci tadar tsana
Mun saba dani dake
Akace muna kama
Da kin dau hakan da gaskiya da so zaki bani dama
Zan so ki bani dama
Ahmmmm
Haba masoyiya
Kinji sanyin zuciya kece
Gani da kugiya
A gaban ki a duka kidan kwance
Karki fushi dani
Don fushinki ya kansa in zauce
Kin zama magani cuttukan da suke rai kin fece
Haba masoyiya
Yar budurwa kin hana ni cin abincina
(Aa)
Yar budurwa kin hana ni inyi barcina
Bansan so zai min haka ba
Dama banyi kamar haka ba
Amma nasan zaki sani wata rana
Tana da hankali
Gata da kwar jini
Ado na tozali
Masu farin jini
Tana da kyau
Abin sai wanda ya gani
Irin shigar ta ma
Dole ya ja jini
Haba masoyiya karda ki yada ni
Dani dake kawai mu zama kudan jini
Bari da sallama
Nazo da laluma
Ki zama kamar zuma
Kinji masoyiya
Yar budurwa kin hana ni cin abincina
Yar budurwa kin hana ni inyi barcina
Bansan so zai min haka ba
Dama banyi kamar haka ba
Amma nasan zaki sani wata rana
Iye yar budurwa ta
Ahh ahh
Zo yar budurwa ta
Ahh ahh
Oho ohh yar budurwa ta
Ahh ahh
Ahaaa
MB on the beat