Kinji Lyrics
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2020
Lyrics
Kinji - Auta Waziri
...
ihhhn
Auta waziri kukeji mallan
inkiraki da ummi
inkika ce Sam ba kyasona
zan rasa raina wlh
kece Wanda zan ba soyayya
inkara sosai
bana gani Wani kyashi
in ce muzauna tare
komai kike so to kifadamin
zan Miki bawani ware, kinji
in Zaki rikan soyayya kinji
komai kike so zanbaki kinji
komai nawa yazama naki(aaà aaà aaà)
............................................
sukace soyayya tasa bani gani Kuma har na zauce,nafada musu inde kece, dole subarni an na dance, samun kaman ki shine nasara hakana sa samari nadara
kece tauraruwa Kuma kece gimbiyata,(kinji)