Ke Nake Gani Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2022
Lyrics
Ke Nake Gani - Auta Waziri
...
Hmmmmm
Auta waziri kukeji maaalam,
naji na gani xambaki lokacina, tunda kinka nuna kauna dare da rana, baki nuna so domin arxiki na, hahahh kikan tsare mutunci ko bakya gabana, ke nake gani ×3 to bana kulla kowa, hmmm Kae nake gani ×3 to bana kulla kowa, ke nake gani×3 ya Mae farin jini, ke nake gani ×3 hmmm kayi sansaniiii kayi kwarjiniiii kayi kyan gani tauraron xuciyataaa hannuwa na miko rike su suyyi karko ayyimana baeko musha biki na aure , Kae nake gani ×3 to bana kulla kowa, ke nake gani ×3 ya Mae farin jini, kae nake gani ×3 to bana kulla kowa, ni nasan so yana xafii kuma yanada daci ana farin ciki cikin sa harda kunci idan damuwa taxo ka kasa cin abinci yasa ka laulayin jiki har ka kasa bacci naga damuwa naki shan ruwa kin xamo jinin jikina yar uwataaa ke nake gani ×3 baxana kulla kowa ba, kae nake gani ×3 to bana kulla kowa, ke nake gani ×3 ya mae farin jini, bugun xuciya shi take sa kewayar jini aso narufe ka na sani baka yada ni alamunka sun gwada hakan xa jidaniii ko annuna laefukan ka to ni bana gani dan kayi minni gata baka kulla mata ko nashige cikin duhu kana cire ni haske ke, nake gani ×3 ya mae farin jini, kae nake gani, ke ce, kae nake gani, ahhhy Kae nake gani to bana kulla kowa akanki nake misaliii ke kika fi ban kula kin maeda so daliliii kika xamo sila da wayau naxo gare ki sae naxamo dila naxamma mallakinki bakida matstsala kinyi kokari kinyi hakkuri kinjure wa masu ki kin tsaya gurina, ke nake gani×3 ya mae farin jini, kae nake gani×3 to bana kulla kowa, ke nake gani×3 ya mae farin jini fifffffffffff fifffffffff *@ Queen teemoh001*