Yar Uwa Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Yar Uwa - Auta Waziri
...
Kula ki kabani shine zabi
Inda kika barini wace zata soni
Abu zaiyi muni inda kika gani
Dake nina saba jikina jikana nayi rawa
Inkina sani sauke inda zani ganki
Ason kina dauka bata biyu ki
Maine kika burin mi zana baki
Muje gun babana zani nunaki ga yanuwa
Ace min muna kama dani dake wuce misalin
Nasan da bakomai bane sone dalili
Enda zamu kwace yan zaba komasu kulin
Muzamaton kamar hanta dajin soyayya
Mu tazaman kainuwa
Dadinake jin inda kika enzo dake zamu zauna
Kinaa nuna soyyaya tabbas akwai ammana
Bazan saki kuka duk kan batu zani tuna
Kamar sai da tana abar wa kifi mallaki ruwa
Enka aje wanna waza yahana dauka
Shiri son na kauna akwai ta da doka
Shi bai wa son yarda shine yake sa agane ka samar kar ka lalata dan son ne ki saka kainuwa
En zakice baki sona sai dai inda babu raina
Ranar da iska muna nan ke ke shiga lamarana kinsan inda yanxu babu ke babu yar da zan baiwa kauna sai en zamato kamar kurma ban kula kowa
Kai inda babu ke Kisan kamar babu ni dadi rayuwa kamar sai dake kisan ya arai kena mallake Ina son mu zauna atare a ciki gidana gobe kizama ton uwa