Kishi ne Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Kishi ne - Auta Waziri
...
Auta waziri kuke ji mallan
Abun da ba kya so
Nima bana so
Amma kinsan kauna
A rai ita ina so
Dole an yo kishi
Kamar akwai bashi
Na so da kin karba
Na zo biya gashi
Kina ta nunan so
Abun da rai ke so
Amma akwai zance da walla bana so
Abun akwai zafi
A sonki nayi zurfi
Da bani banbance jini da tsoka na
Na so ki yarje mun
Ki daina sauya mun
Abun da bana so
Ki bar shi shikenan
Kulan da zan baki
Wa zaya ma baki
Idan kina so na ki kare hakki na
Abun akwai ciwo
A rai yana yawo
Ya sa nisan kiwo
Da ba'a dawowa
Kishin ki ne ya saka duba
Bayin hakan ba da ai'bu ba
Bazan hada ki misali ba
Nidai a so ban saba ba
Amma idan kin tursasa mini
Baza ki na jure ba
Sai dai watan wata rana
Wasu zasu saurare na
Kar kizo ki daina ganina
Sannan dai ki aibanta ni
Nasan dai kina so na
Kuma kema ina sonki
Amma wata soyayyar kamar kankara take ba kallo
Ni na gane labarin kuma nasan da alkhairin saidai nai gudun sharrin naso ba a yau na fada ba
Indai son bukata ne
Rabbuwa ko hujja ne
Gaskiya dalili ne dake sanya so yake dada karko
Naso ki ban hada ki da kowa ba
Bazan raba ki da kowa ba
Banso ma akan ki butulce ba
Dan nasaran mu kike duba
Amma akwai kauna wacce ba ta kowa ba
Kishi
Kishi nee
Kishi
Kiishi ne e e e
Eeee
Kishi
Nasani nema
Kishi
Hmmmmmm
Akan kishi neee
Kawai ke sawa
Masoyi ta ke
Jini nai sai yaita hawa
Nace kishi ne
Kawai ke sawa
Masoyi bincike da ance mai kinyi hawa
Wutar kishi ne tasa ai zaune azo jajantama koshi da kishi na ruwa
Kamar akwai cuta
Da basu yarda
Kadan alkinta
Aba wani shi kyauta
Kishine
Kishi neee
Nasani nima
Eeeer
So kauna
Kishi nee
Ahhhr
Kishine
Kishi neeeeee
A dan so kauna
........................
............