Kewa Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Kewa - Auta Waziri
...
uhm! uhmm!!
uhm!!!
Auta waziri kukeji
maaalam
Kewa
KEEEEEWA!
Kewa
ina kewaa ahh ahhh
kewa
kewa!
kewa!
mmh ina kewaaa!
ina kewar masoyiya
ina kewaa!
ina kewar masoyiya
ina kewaa! ahh!
ina kewar Aminiya
Abokiyar shawara
ke ce kin dara
kin san in ba da ke ba
sai in hakura
ki bani yar dama
A sanda nai Nema
ki mini Alfarma
ki sanya ni a zuciya
ki kauda yan Gulma
irin ki ke nema
suna ta shan famaa!
Sun zaga ko ina
Mace ba Aiba
Kece
Annuri ma
Kece
kuma kin san mun
dacee!
Akan ki na zauce
Magana daya ba
Shakka
Hannu daya kan
Jinka
Taya ya zai
Dauka
Samun ki bai wace
Ba kya Fushi
kiyi murmushi
Dan Sonki na shiga Rai na
Ko ba ni
in
Ki ka tuna ni
Wannan shi ne
Muradi na
Nasan kina Buri
Kuma sannan
Kina da tsari ki
Da za ki sa cikin ranki
Ni ne zan Zama Angon ki
Farar Tumfafiya ta
Daban cikin Mata
A son ki nai Ra ta
Akan ki na gane kai na
Kece Nai wa Alkawari
Mace daya kuma kin Zarce gari
Kin zan min Bangon Sukari
Ko a ina ke ce
Sirrin ciki yazo fili
Kin iya Ado da Dan kwali
Me kyan ido da sa kwalli
An iya Miki Zanen Lalle
Tunda Na same ki na huta
Saura sun ka kazanta
Bana iya kallon mata
Kiji Kalmar da na Furta
Akwai Dadi Abin da ka ke so
in ya so ka
Shi fatan Da Ka ke wa Wasu
Wata Rana zai bika
So Sa'a ce
Samun Nasara Ce
Ke sa Ayi dacee
Ni kam Na Samu
So kwai Tsada
Sanyi sai Randaa
Shanu ke hudaa
Furar mu Nai Damu
Nai Nasarar Samun ki
Bar ni na Zam Jigon ki
Zan Boye Sirrin ki
Ba ran da zan Tona
Kewa
Keeeewa
kewa
Ina keewa Ahh ahh
Kewa
Kewa
kewa
Uhmm
Ina Kewa
Ina Kewar Masoyiya
ahh ahh
( BEAT ALIS PRODUCTION)