- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Nagode - Auta Mg Boy
...
Nagode Nagode So kin bani yayi min dadi
Nnn nagode nace nagode so kin bani yayi min da yayi min dadi
Kin zabe ni kin inganta,ki aure ni kin fifita ni,a soyayya kin ririta ni,kamar yaro kike sangartani,mun bar qauye mun koma birni,har mun waye muna niyyar aure
Muyi aure fata na muyi aure shine fata na muyi aure fata na muyi aure shine fatana
Aure in ba dake ba to a bani kudi na,domin ke kadai nayi wa tanadi a gida na,zan rayu ne wa ke kizo ki saita fushi na,mai ji da ke nine zauna a kusa na,qauna kin bani danjin dadi na,daga ke na kulle duk kofofi na,ke na gani mai kunya me dadin suna,mai tarbiya na dace kinzo kambu na muyi kallo na soyayya qaunaaaaa,mutuncin ki zan kare tawaaaa
Muyi aure fata na muyi aure shine fata na muyi aure fata na muyi aure shine fata na
Soyayya ce karfi na ke kin bude hanyoyi na,kika gyara min sunana,kin hada shi da naki mafarki na,bakya so ma aji kuka na,kin toshe hanyo yi na fushi na,ba dama
Similar Songs
More from Auta Mg Boy
Listen to Auta Mg Boy Nagode MP3 song. Nagode song from album Hanta Da Jini (Album) is released in 2024. The duration of song is 00:03:27. The song is sung by Auta Mg Boy.
Related Tags: Nagode, Nagode song, Nagode MP3 song, Nagode MP3, download Nagode song, Nagode song, Hanta Da Jini (Album) Nagode song, Nagode song by Auta Mg Boy, Nagode song download, download Nagode MP3 song
Comments (2)
New Comments(2)
169627804
danjuma babaq7dyz
my happiness song
I just love the beat and the rhythm of the song