Aljannata Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Aljannata - Auta Waziri
...
Auta
waziri kukeji malan
Kece aljannata duniya
Masoyiya aminyata*2
Kinga kika barni sai na sha wuya
Sai na zam kamar tsokar da babu jijiya
In ba dakeba sai dai rijiya
Rijiyama mai dauke da kugiya
Wacce zata caki raina ban kara kwana
Mezeasa in kwana ban gano masoyiyaba
kece aljannata duniya masoyiyata aminiya
In na rasaki
In har zaki gitta sai naji alama
Don sankine shike kara bani himma
Kinga so dake nai bani bani dana
Ciwan da yake zuciyane kinka fama
Kece kika ganoni ko a duka mata
Karki bani rata donko bazani kaiba
Kece aljannata duniya masoyiyata aminya
Kisani komai nisan nisa bazana barkiba
Bazana kanki wajenki ijiyeta a dakiba
Don ba da sunanki na gina wan nan ba
Kwado da makulli na binki kamar baki budeba
Banji ina kyararki ko na dakikaba
Nasan soyayyarmu dake bazara gogeba
Kece. Aljannata duniya
Mafarkina bazai tabbatuba inba auranki kawai naiba
Tunanina bazai kar kata bain har bazakiyi nisaba
Nasan so nada dadi maiyinsa kanji duniya da fadi
Wani sa’in yasaka kuka atarihi kai kadai ya fadi
Ni na daina fargaba dan nasan bazana barshiba
Kece alj