Mene So Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Mene So - Auta Waziri
...
wai mai ake nufi ne da so da kauna wai mai ake nufi ne da so da kauna wai mai ake nufi ne da so da kauna aaaaaaaa najie na ganni na shaida gaban ido na nacce dasu su barni nagamo da kauna ganinki na farin ciki shine farin cikina zabuwa da zanne kike basu kamar ke ba wai mai ake nufi ne da so da kauna eh kalamai ka su suke sakani nacce masoyi mai kyau giraa da sajje kai a ka yayi saidai riko amana a so da nauyi yau kai duk ciki matasa banga kamar kai ba naso nayyi kibani dama in baki nawa sirinka mu dukka juna muyo rufewa kar mu yarda lokaci don yana kurewa najie zan rike amana don ki bada wai wai kaunar bishikarsa kauna bada tausayi ba nidai banji mai ciki ta rasa loleyi ba mai so dagaskiya kuce bai rasa korefi ba nasaka a raina ba dan kadan ba a eh ah ah ah farin ciki ya kanxo idan ne kina nan bakin ciki kikan kore lokutan nan akanki sai na dau kishi akan nan da wasa karki firta so ko bagani ba wai mai ake nufine da so da kauna eh shi majiyashi misali yana da cuta mayaudari a so ko yana mugunta inka bashi lokaci zuciya ya sata ina ma zai kula ace bazai sakata Kunshi wai mai ake nufi ne da so da kauna aaaaa