Nabaki So Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Nabaki So - Auta Waziri
...
auta waziri kukeji
Na baki so kema ki bani kauna ki kula da ni sam karki bata raina
Na baka so kaima ka bani kauna ka kula dani sam kar ka bata raina
Na baki so so so baki kauna ×2
Ke ce guda wanda kika sallafa min
Na sa a rai kece zaki agaza min
Ko faduwa zanyi zaki tallafa min
Dan zo na ganki jiki ya kara kai min
Masoyiya ke zinariya ce
Na baka so kema ki bani kauna
Ka kula dani sam karka bata raina
Na baki so kaima ka bani kauna
Ki kula dani sam karki bata raina
Na so ga zone ka dan tsaya gabana tunda na yarda gidanka zana kwana ka zam mijina lamarina jini da hanta kaine bargon jikina ina da kai wa zai shiga kalbi na
Na fara sonkine ba da uzuri ba
In babu ke sai inji baza ni kai ba
Inde akai nane to kin dasa kanba
Aya ta farko sanki ba kadan ba
Kece guda kika zama zabina
Na baka so kaima ka bani kauna
Ka kula dani sam karka bata raina
Na baki so kema ki bani kauna ki kula dani sam karki bata raina
Ni kai nake so karyar me adawa
Ka zam miji a guna kai baka dagawa
Jeka da karfi ni zan baka power
Ka fisu ne kai kyauta halin
Kaine guda wanda rai keso kauna
Na baka so kaima ka bani kauna ka kula dani sam karka bata raina
Haka naji naji naji ana ta misalai
Wasu na fada wasu ko babu dalilai
Cikin zuciya na kulle ke na bawa makullai
Ko da na shiga naga zinari
Dan haka a barmu tare so da kauna
Na baki so so so baki kauna×2