DAN DAKO Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
DAN DAKO - Hamisu Breaker
...
Hmmmm
Kida
Lokacin da Ina dako
Rayuwar ya ta Dan rako
Wahala tai mun jiko
Farinciki ban sanshi bah
Hana ransuwa na tuno
Rana guda naji dandano
Randa nai babban gamo
Labarin nakeso inbiyo
Ranar Ina bakin aiki
Sai naga wata tawo burki!!!
Abun da yaban mamaki sai tace malam taso aiki nakeso inbiya
a yanayin ta da tarbiya
Ina zaton ta kyan aniya
dama fara ce bakarniya ban samu abinci bah koh daya
Ku bini sannu a sannu dan jinta ya takaxance
Na dauki Kayan amma ban kai bah sai da maraice
Dan gidan su da nisa!!!!!
Nasha yuwa Atakaice