MANYAN MATA Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
MANYAN MATA - Hamisu Breaker
...
manya manyane yara yarane mata matane amma kidana sai manyan mata
na dau takarada kubani yarda zance sai suda amma manyan mata kunyo rata
Bikii akeyi irinna yayi yazoo da sauyi silar sauyinne manyan mata
indai da manya manya agunnan zai fi mana
in babu manya manya gara mukoma mu dangana
muna Kiran na birni kauye da lunguna
ku tattaro muje Dan biki ake bikin manyan mata
mata mutanenmu
mata
dakuu muke namu
mata
shigaa kalamanmu sa'a aikuwa saidai 'yar gata
rufaa asirinmu
mata
kamar mayafanmu
mata
bikinku angammu
mata
kunaa kirawomu idan Ana biki manyan mata
ai maza suna daka yau ga mata
maza suna daka yau ga mata
ai maza suna daka yau ga mata
maza suna daka yau ga mata
ai maza suna daka yau ga matan gidan biki
daga matan gadan biki muka gane mun kwashi arziki
sarkin kida kadokan sauti gamunan tsaye
yandadai akasanmune akaganmu bamu wai waye
yau ga ammara uwata biki naso ta rausaya
agabanni breaker mai zuba waka zata zagaya
ai inayin fadi ina kari dan saidaku ake
mata
kurike so da gaskiya da amana shawara nake
mata
kuyi girmanda zaya sarrafa ruhi harkama ake
mata
ai matan guringa ni nagane manya manyane
mata
kasan babba ba sa'an karamiba babba babbane
mata
ku fito gun biki kudinga biki domin kidanku ne
mata
manyan mata assalamu alaikum naya sallama
mata
nayi sauti gareku fatanane muyi arangama
mata
domin saidaku muke iya aikin babu gardama
mata
ai nace maza suna daka yau ga mata
maza suna daka yau ga mata
kuma nace maza suna daka yau ga mata
maza suna daka yau ga mata
kuma nace maza suna daka yàu ga mata gidan biki
ayyah
daga matan gidanbiki muka gane mun kwashi arziki
hayyah
yau matan biki salamu alaikum
nace matan biki salamu alaikummm
yau matan biki ina gaisheku yanzu kai tsaye...
mata
mata
mata