GIMBIYA Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
GIMBIYA - Hamisu Breaker
...
Daga Zuciyata na furta Gaskiya Don dakin nisanta Nake Yawan Hajijiya zinariya ce
.. kekadai ce gimbiya me Yanayi da sarauniya Kinwuce hakan kinzama. Tamkar Idaniya
zuciya ta Taki ce.
Karda kibarni in haukace.
bugu da Kari komai Zanyi sanadin kine ehh
Kar ince kema kice
kingamu ne na rikice yanda sonki yake ba'azuwa Koda bincike
wai'ana Bawanki na Zama Dan Aikin ki ne niko nayi murna tunda anshaida naki ne
in nace so zahiri ke nabiko ba Jinkiri kinshigo daular Zuciya kinzamma Yar Gari
damuwa ne sahiba tun Jiya ne banganki ba kishigo mu hade sai kiga nadaina Fargaba ne fara'a na ganki ne ko kunne yaji ki ne Dani Dake ba Wanda zaibiyo mune ahh masoyiya ai duk Sirrin mu namune masoyiya mu adanawa zuciyar mune Kar mu bar Matsangwama mu killace ma Ra'ayin mu namune mu girmama yarda dake yasa gake nazo na Mika Ragama nazamar so nashiga zuciya ce sai na buga ko akwai wahala sonki nake dole in fada Zanyi zance gadaga ciki da kauna ke diga Mai Farar aniya Zanyi Miki so yadda nafada kinfiye min Dukiya
kinyi waka Duniya indan babu ke agaran babu lafiya kena rike yau ba dage fatan Rayuwa nake Tunda dae kece Nima nazamo nake daga Zuciyata nafurta gaskiya dakin nisanta Nike yawan hajijiya zafi na raina kena ba gabadaya donkin Nisan ta nake yawan hajijiya zinariya ce ke sannan saurauniyace habibiya kinzam idon Garina.ke ke
habibiya kinzam idon gari na....
anannanana