WaYasan Gobe Lyrics
- Genre:Electronic
- Year of Release:2021
Lyrics
Auta Waziri kuke jinah
Hmm Hmmm hmm
Wayasan gobeee
Wayasan gobeee
Wayasan gobeeeh Banda Allah sarki
Wayasan gobeee
Wayasan gobeee
Wayasan gobeeeh Banda Allah sarki
Gobeee gobeee banda Allah sarki
Mai Rashi da akwai sarkinmu Allah ne
Mai yau da gobe agurinsa Allah ne
Sarkinmu gwani daya dukkammu bayine
Mutuwa har rayuwa Iko na Allah ne
Ga wani can nakukah wani ko na dariyah
wani yaci abinci wani ko sai Godiya Naduba rayuwah dole sai anyi juriya
Shi mai hakkuri nasara zaizo watarana
Wayasan gobeee
Wayasan gobeee
Wayasan gobeee Banda Allah sarki
Wayasan gobeee
Wayasan gobeee
Wayasan gobeee Banda Allah sarki
Yanzu mun shaida rayuwa abun tsoro
Wanda kaba yarda shiyakeyima horo
Meyasa hakanee shi Koko bamuyin sauraro
Mun tashi da wani gobe bashi abun tsoro
Mutawa kenan Mai raba uwa da da kenan
Mutawa kenan Mai raba uba da da kenan
Mutawa kenan Mai raba abokanan gabah
Mutawa kenan wacce bata barin Dan kowaa
Wayasan gobeee
Wayasan gobeee
Wayasan gobeee Banda Allah sarki
Wayasan gobeee
Wayasan gobeee
Wayasan gobeee Banda Allah sarki
gobeee gobeee gobeee Banda Allah sarki
gobeee gobeee gobeee Banda Allah sarki