Kinyi Shiru Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2022
Lyrics
Kinyi Shiru - Auta Waziri
...
Sonaso surani dakene amma kinyi shiru kodai bakya sonane cemin inbaki guri
Sona surabani dakene amma kinyi shiru
Afarkun dukanin lissafi zan soma da daya zanso mai sauraran labari dan Allah katsaya nafada tarkon sone kuma nataka kaya